Abubuwan Daya Kamata Ka Duba Kafin Ka Sayi Coins (FUNDAMENTAL ANALYSIS I)

Abubuwan Daya Kamata Ka Duba Kafin Ka Sayi Coins (FUNDAMENTAL ANALYSIS I)

Ba kowani coin mutum zaisa kudinsa akai ba, yana da kyau idan zakayi investing kasan inganchin coin domin samun nutsuwar cewa zai bada alkhairi nanda wani lokachi mai zuwa a gaba. A wannan bidiyo nayi bayanin wasu daga chikin abin lura akan coins domin sanin inganchinsu.

#CRYPTOCURRENCY
#BITCOIN
#SUNUSI_CRYPTO_TV
#Bitkova_Academy
#OKEx
#OKB
#CRYPTO

Related Post: